YANDA ZAKU SAMU SECRET CODE DATA OR AIRTIME NA KOWANE LAYIN

DUNIYAR NET
0

ACCESS SECRET CODE MTN AND AIRTEL

Domin samun wannan code din kanada bukatar layi Mai Register nafarko dakuma network Mai kyau sannan sai kayi dialing code kamar haka



AIRTEL SIM CARD
  • *234#
Zai nuna muku Dashboard kamar haka👇


Sai kazabi plane dinda kake so sunada tsare tsare dayawa kamar haka
  1. Talkmore plane
  2. 6x plane
  3. Wadata plane
  4. Voice plus+ plane
  5. Data plus+ plane
  6. Choplife Data plane
  7. 7x plane
Sai Abu na biyu shine wani secret code din kamar haka 👇
  • *312*562#
  • *430#
Saidai wannan plane din ba kowa yakema Aiki bah sai wasu wannan plane din zaibaka dama Kasai DATA AKAN FARASHI KAMAR HAKA 👇
  1. 1GB AKAN 100 5DAYS
  2. 2GB AKAN 200 5DAYS
  3. 3GB AKAN 300 5DAYS
  4. 5GB AKAN 500 5DAYS
Abundai sai Wanda yagani Akwai cigabansu yana'nan zuwa zamu kawo muku na 
  • MTN SIM CARD 
  • GLO SIM CARD

insha'Allah Allah zamuta kawo muku irin wannan secret code din thanks you 🙏


SEO {ABBALO MBC}®

Tags

Post a Comment

0Comments
Post a Comment (0)