POST VIDEO AND GET PAID
Wannan website din zai nuna maku Yanda Zaku samu Kudi da Posting Kamar YouTube channel Kuma Abiyaku Yanda Zakayi Register Kamar Haka
Bayan kundanna zai nuna maku waje Kamar haka sai kuyi register dai
- Email ✉️
- Username
- Password 🔑
Kai Tsaye Zaku danna wajen da aka rubuta SAVE
Kai Tsaye Zasu nuna muku gurare Kamar To Wannan Shine Alamun kunyi register complete 💯 Kai Tsaye Zaku dannan wajen Dan tambarin Plus + dinnan Domin Uploading Video
Bayan kundanna waje plus dinnan zaikawo muku wajen Kamar haka kaitsaye sai kudanna Wajen UPLOAD dinnan Domin dakko Video Daga Kan wayarka Kai Tsaye Zaku shiga Profile sai kunemi wajen da,aka rubuta WALLET SETTING sai dusaita Inda zaku Fidda kudin da kuka samu Wannan Website din Kuma yanada sauki Sosai Domin Samun Link🔗On Below 👇